Yesu Masoyina by Solomon Lange complete lyrics
Song Tittle: Yesu Masoyina
Artist: Solomon Lange
THE FULL LYRICS
Chorus:
Yesu masoyi na
Ba wanda zaya rabani dakai
Yesu masoyi na
Ba wanda zaya rabani dakai
[Repeat]
Masoyi na (masoyi na), Mai ceto na (mai ceto ne) (x2)
Yesu maijin adu’a
Kaika share hawaye
Yesu mai fansa
Kaine makiyayi na
Ya Yesu
Mai mulki
Babu kamar ka
Ni bazanji tsoro ba
Kana tare dani
Ba zaka yashe niba
Ni bazanji tsoro ba
Kaine masoyi na
Bazaka yashe niba
Yesu masoyi na, Ba wanda zaya rabani dakai (x4)
There is a song in my heart just for You today, My Father
There’s a melody in my heart just for You today, My Father
Nothing else can satisfy, Only You can satisfy
You turn my night into day, You turn my morning to dancing
You mean more than life to me
My Father I love You
[Chorus]
Masoyi na (masoyi na), Mai ceto na (mai ceto na) x3
Ya Yesu! Ya Yesu!, (Ba wanda zaya rabani dakai)
Hey!
Ya Yesu! Ya Yesu (ba wanda zaya rabani dakai)
Yesu masoyi na, (mai ceto na) Ba wanda zaya rabani dakai
Yesu masoyi na, Ba wanda zaya rabani dakai (x3)
The Video
Thanks for visiting www.nglyrics.com