Top 50 Gospel Songs Lyrics in Hausa/Fulani Languages
Praising God in various languages is lovely, and as such should be embraced inanimously by every praise-loving beliver that’s filled with grace for honoring God.
We have done our best in coming up with list of Gospel songs lyrics in Igbo, in Yoruba, in French, Efik/Ibibio and some other Nigerian langauges. And would continue same trend with Gospel songs in Hausa/Fulani langauges.
Contents:
List of Top 50 Hausa Gospel Songs Lyrics
As already stated, today’s list is focused on Fulani /Hausa Gospel music lyrics and Videos. The list will be updated from time to time and would feature some Gopspel events in Hausa/Fulani native languages.
1. Ko kana da duniya a wannan
The Full Lyrics
ko kana duniya a wannan
Duniya inba ka da Yesu, ko mai ya zama banza
b) Ko kana da motoci a wannan duniya
Nba ka da Yesu ko mai ya zama banza.
c) Ko kana da yara………..
d) Ko kana da gida
Aya -a, aya aya – aya – aya
Nbaka da Yesu ko mai ya zama banza
2. Amen Halleluyah
The Full Lyrics
Amen Halleluyah
Da ra ja ga Allah
Emmanuel
3. Yesu ya je Kalfari domina
The Full Lyrics
Yesu ya je Kalfari domina
domina, domina
Yesu ya je kalfari domina
ya mutu domina
4. Yesu, Yesu ina so in bika
The Full Lyrics
Yesu, Yesu ina so in bika
ko ina, ko ina cikin duniya
kulun kulun ina so in bi ka
Ni ne bawanka
5. Jinin Yesu ya warke ni duk
The Full Lyrics
Jinin Yesu ya warke ni duk
Ya warke ni (2x)
Jinin Yesu ya warke ni duk
Ya warke ni, oh ya warke ni duk
6. Nagode Allah
The Full Lyrics
Nagode Allah, Allah
Nagode Allah
Allah sariki
The Video
7. Ba wani Tsarki ka mar Allah
The Full Lyrics
Ba wani Tsarki ka mar Allah
Ba wani Kamar Shi
Ba wani dutsen kamar Allah mu
Ba wani Tsarki sai dai Shi
8. Mu yabe sunan Allah
The Full Lyrics
Mu yabe sunan Allah
Mu yabe suna sa
Mu yabe sunan Allah
Mu yabe sunan sa
9. Yabe Shi, yabe Shi, yabe Shi
The Full Lyrics
Yabe Shi (3x)
duk mutane yabe Shi
10. Na saya kan magananka
The Full Lyrics
Na saya kan magananka
magananka da gaskiya
na saya kan magananka
magananka da gaskiya
na saya kan magananka
magananka da gaskiya
na saya kan magananka
11. Ina murnanka fa, Idan babu Yesu
The Full Lyrics
Ina murnanka fa, Idan babu Yesu
Ina murnanka fa, Ina murnanka fa,
Ina murnanka fa. Idan babu Yesu
ka fadi, fadi fadi mani fa
ka fadi, fadi fadi
12. Kyauter Allah ceto ne fa
The Full Lyrics
Kyauter Allah ceto ne fa
ceto nefa ceto ne fa
Kyauter Allah ceto ne fa
zuwa ga mutane (3x)
halleluyah
ya aike mu manzanninsa wurin mutane
13. Ina da Allah bai fadi ba
The Full Lyrics
Ina da Allah bai fadi ba (3x)
bai fadi (2x),
har abada
14. wata rana za ya zo
The Full Lyrics
wata rana za ya zo (3x)
zamu gan shi Sarkin mu
15. Ina, da Uba, Uba, Uba
The Full Lyrics
Ina da Uba, Uba, Uba
Ina da Uba, Uba har abada.
16. Komi duka, ya sani
The Full Lyrics
komi duka, ya sani
Allah ya sani
Ubangiji ya sani
Allah ya sani
17. Ni na yi shiri, ni zanbi Yesu
The Full Lyrics
ni na yi shiri, ni zanbi Yesu (3x)
Harabada (2x)
Ni fa natuba, ni zanbi Yesu (3x)
Harabada (2x)
ko ni kadai ne, zanbi Yesu (3x)
Harabada (2x)
Na bar bin duniya, ni zanbi Yesu (3x)
Harabada (2x)
Na sami ceto, ta wurin Yesu (3x)
Harabada (2x)
Ina da murna, ni zanbi Yesu (3x)
Harabada (2x)
18. Shi ya yi mani,
The Full Lyrics
Shi ya yi mani (2x)
Abinda Baba bai iya ba, Shi ya mani
Abinda Mama bai iya ba, Shi ya mani
Abinda Danuwa bai iya ba, Shi ya mani
Shi ya ceceni (4x)
Abinda Baba bai iya ba, Shi ya yi mani
19. Ga fitilata ni
The Full Lyrics
Ga fitilata ni, sai ta haskaka (3x)
konia (3x)
20. Ba kayanka, ga Yesu
The Full Lyrics
Ba kayanka, ga Yesu
Shi kelura maka (2x)
Sama (9x)
Sama Yesu Sama
Kasa (9x)
kasa shaitan kasa
21. Ni, ina son Yesu
The Full Lyrics
Ni, ina son Yesu (3x)
Yesu mai cetona
22. Dukan ku, kuzo muyi murma
The Full Lyrics
Dukan ku, kuzo muyi murma
Dukan ku, kuzo mu yabe mai ceto
23. Zan yabe shi ya mai ceto
The Full Lyrics
Zan yabe shi ya mai ceto (3x)
Zan yabe shi ha abada
24. Zo gun Yesu
The Full Lyrics
Zo gun Yesu (2x)
zo gun Yesu yanzun
Yanzun, zo gun yanzun
zo gun Yesu yanzun
25. Ranan karshe
The Full Lyrics
Ranan karshe (2x)
Masubi na gaskiya za su tashi
26. Ina da Uba, Mai ikon duka
The Full Lyrics
Ina da Uba, mai ikon duka
sarkin sarakuna ina da Uba
27. Halleluyah murna
The Full Lyrics
Halleluyah murna (2x)
Halleluyah murna za mu samu ran nan
Halleluyah murna (2x)
Halleluyah murna za mu samu ran nan.
28. Nina Yesu ne koina zantafi
The Full Lyrics
Nina Yesu ne koina zantafi
Nina Yesu ne zan kama hanyansa
Nina Yesu koina zantafi
Nina Yesu ko yaushe
29. Saidai kalmar godiya
The Full Lyrics
saidai kalma godiya ……… (2x)
Bani da abinda zan baka Yesu………
Saidai kalma godiya…..
godiya ga Yesu
30. Zan je da Yesu koina ba zan damu
The Full Lyrics
Zan je da Yesu koina ba zan damu
da gargadan hanya ba
Ni zan je, zan je, zan je
31. Karbi duniya, ka bani Yesu
The Full Lyrics
Karbi duniya, ka bani Yesu (2x)
ka karbi duniya ka ban Yesu (2x)
32. Albarkun Allah suna zubowa kamar yeyefi
The Full Lyrics
Albarkun Allah suna zubowa kamar yeyefi
Ruwan sama abisa masu binsa
33. Nayi/Muyi nasara i nayi/muyi nasara godiya ga Allah
The Full Lyrics
Nayi/muyi nasara i nayi/muyi nasara godiya ga Allah
wanda yabamu ni/mu nasara…. (2x) nasara
34. Na che mi zai hana aikin bishara . . .?
The Full Lyrics
Na che mi zai hana aikin bishara . . .? Akoi kadan
zamu yi aikin bishara Yesu na zuwa
35. woni lefine Yesu yayi?
The Full Lyrics
woni lefine Yesu yayi? (2x)
aduniya akayi masa rawani da kayayuwa (2x)
woni lefine Yesu yayi aduniya….?.
36. Malai-uku na sama sunyi murna
The Full Lyrics
malai-uku na sama sunyi murna
Yesu mai Ceto yana zuwa…
37. Bani da woni aduniya nan bani woni
The Full Lyrics
Bani da woni aduniya nan bani woni (2x)
Yesu shine agaba Yesu shine abayana
Yesu shine mai biya bukata bani da woni
38. Kai kadai zan bauta
The Full Lyrics
Kai kadai zan bauta . . . . . Allah
Kai kadai zan bauta . . . .
bani da woni
39. Nina Yesu ne koina zan tafi
The Full Lyrics
Nina Yesu ne koina zan tafi
nina Yesu ne zan kama hanyan sa
nina Yesu ne koina zan tafi
Nina Yesu ne ko yaushe
40. Allah yayi mani Shine yayi mani
The Full Lyrics
Allah yayi mani SHine yayi mani
Abinda mutum baii yi ba Allah yayi mani
41. Mune gishiri mune fitilan duniya
The Full Lyrics
Mune gishiri mune fitilan duniya
bari haske yahaskaka chikin duniya
42. Bazan taba barkaba sai ka albarkacheni
The Full Lyrics
Bazan taba barkaba sai ka albarkacheni (2x)
43. Watarana zamu je sama dun muji dadi tare da Uba
The Full Lyrics
watarana zamu je sama dun muji dadi tare da Uba
watarana zamu je sama… samaniya ye
watarana zamu je sama dun muji tare da Uba
watarana zamu je sama samaniya chan … chan
a) Baba na na zo ka tuba dun muji dabi tare da Uba
b) Mama na na zo ki tuba dun muji dabi tare da Uba
c) Yar-uwata zo ki tuba dun muji dabi tare da Uba
d) Dan-uwana zo ka tuba dun muji dabi tare da Uba
e) Abo kanai na zo ku tuba dun muji dabi tare da Uba
f) Yara zo ku tuba dun muji dabi tare da Uba
44. Ranan karshe
The Full Lyrics
Ranan karshe (2x)
Masubi i …. na gaskiya
zasu ta ashi
45. Tun da Ubana yana sama
The Full Lyrics
Tun da Ubana yana sama
ba zan ji soro ….
Tun da Ubana yana sama
ba zan ji soro kowa
46. Na gode Allah
The Full Lyrics
Na gode Allah…. halliluya
Na gode Allah, Allah sarki
The Video
47. Allah na wa …
The Full Lyrics
Allah na wa ….
Ba za koma baya ba
Yesu na wa ….
Ba zan koma baya ba
48. In ban da Yesu ba
The Full Lyrics
In ban da Yesu ba
da na bar duniya
In ban da Yesu ba
da na lalache
In ba da Yesu ba
da na mutu
49. Ubangiji Sunaka Yana de Chauw
The Full Lyrics
Ubangiji Ibangiji nai
Sunaka Yanade chauw
Achiki adunai
Sunaka yanade chauw
50. Na Ba Ka
The Full Lyrics
[CHORUS]
(Ya) Allah na ba ka zuciya na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
(Ya) Allah na ba ka damuwa na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
Allah na ba ka zuciya na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
(Ya) Allah na ba ka rayuwa na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
La la la la la, la la la (2x)
[REPEAT CHORUS]
[RAP – Six Foot Plus]
Allah nawa naka, sabo da haka
Hannu a tafa, godiya gare ka Allah!
Na yi na yi na yi har na kasa, Uban mu wanda ke cikin sama
Ya kamata mu dogara ga Allah
Amma ‘Dan Adam, Bil Adama’
Ya dogara ga kan sa
Shi ya sa rayuwa ta zama zaman azaba
Mu yabi Yesu mu tsira, ku zo mu taka!
Maganar Allah? Rai da lafiya
Daga samaniya, har cikin duniya
Uba da Da, da Ruhu mai Tsarki
A duk sarakuna Allah shine Sarki
Mu bi Shi da bauta, da bangaskia
Karfin mu a cikin eklisiya
Sai mu tafa, sai mu taka, ku zo mu tafa!
[REPEAT CHORUS]
The Video